Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta gargaɗi jama’a kan wata sanarwa ta bogi da ake yaɗawa a kafafen sadarwa, wadda ...
Aƙalla mutane 22, ciki har da sojoji huɗu, ne aka kashe bayan ’yan bindiga sun yi wa wasu mutane kwanton ɓauna a hanyar ...
Gidauniyar Dangote ta sanar da ware hannun jari na Naira miliyan 366 domin tallafa wa ’yan gudun hijira da waɗanda suka koma muhallansu a Jihar Borno, tare da ...
Wasu mazauna Jihar Kebbi sun tare babbar hanyar Jega zuwa Kontagora ranar Asabar, domin nuna rashin jin daɗinsu kan ...
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya ƙalubalanci masu neman shugabancin Nijeriya da su san me za su iya aiwatarwa kafin su bayyana, ...
Wani ɓangare na ƙungiyar siyasa da zamantakewa ta Yarabawa, Afenifere, ƙarƙashin jagorancin Oba Oladipo Olaitan, ya yi kira da a gaggauta rage farashin litar ...
Kwamishinan Ƴansandan Jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya fayyace dalilin da ya sa rundunar ta tura jami’anta suka tare ...
Plateau United ta samu gagarumar nasara bayan ta doke abokiyar karawarta Kano Pillars da ci 4-0 a wasan mako na takwas ...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu mai suna PBAT Door-to-Door, reshen Jihar Bauchi, ta rabawa mambo binta motoci 32 domin ƙarfafa musu ...
Aƙalla ƴan kasuwa 22 ne suka rasa rayukansu, wasu da dama kuma suka jikkata, biyo bayan wani mummunan harin kwanton-ɓauna da ...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya buƙaci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta fito fili ta ...
Wasu mambobin ƙungiyar “Tinubu Must Go” a Jihar Kano sun zargi rundunar ƴansanda da hana su shiga wurin da suka tanada domin ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results