An garzaya da Bala zuwa cibiyar kiwon lafiya ta gwamnatin tarayya dake Birnin Kebbi a jiya Laraba, sai dai an yi rashin sa’a ...
An kori Bruno Fernandes daga wasa karo na biyu a jere yayin da Manchester United ta tashi 3-3 da Porto a gasar Europa League ...
Shugaban hukumar ba da Agajin Gaggawa ta jihar Neja Abdullahi Baba Arah y ace an samu an yi jana’izar mutum 31 da aka tsamo ...
Sanarwar da ‘yar mutumin, Nadine Jawad ta fitar ta bayyana cewa harin Isra’ila ta sama a kasar Lebanon ne ya kashe mahaifinta ...