Aƙalla mutane 22, ciki har da sojoji huɗu, ne aka kashe bayan ’yan bindiga sun yi wa wasu mutane kwanton ɓauna a hanyar ...
Plateau United ta samu gagarumar nasara bayan ta doke abokiyar karawarta Kano Pillars da ci 4-0 a wasan mako na takwas ...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu mai suna PBAT Door-to-Door, reshen Jihar Bauchi, ta rabawa mambo binta motoci 32 domin ƙarfafa musu ...
Wasu mambobin ƙungiyar “Tinubu Must Go” a Jihar Kano sun zargi rundunar ƴansanda da hana su shiga wurin da suka tanada domin ...
Nijeriya ta kafa tarihin zama ƙasar da farashin man gas (dizel) ya fi yin tashin gwauron-zabi a duniya tsakanin watan ...
2. Biyan kuɗi ta manhajar a gidan mai: Ragin farashin ya shafi kowace litar man fetur da aka saya ta manhajar a gidajen man ...
Hukumar Bunƙasa Masana’antar Sukari ta Ƙasa (National Sugar Development Council – NSDC) ta bayyana shirin ƙasar na jawo zuba ...
Onanuga ya ce gwamnati na ɗaukar wasu matakai domin taimaka wa ‘yan Nijeriya wajen rage tashin farashin man fetur sakamakon ...
Jami’an tsaro a Jihar Sokoto sun samu nasarar cafke wani mutum da ake zargi da kasancewa ɗan bindiga, ɗauke da wata akuya da ...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da aikin gina sabuwar hanya mai tsawon kilomita 95 a Ƙaramar Hukumar Tsafe, ...
Wasu Kasashen Yamma Ba Su Da Hakkin Yin Tsokaci Mara Tushe Kan Harkokin Kare Hakkin Dan Adam Na Sin Majalisar Kare Hakkin Bil ...
Tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, ya soki matakin Shugaba Bola Tinubu na cire tallafin man fetur, inda ya bayyana matakin a matsayin rashin hankali. Ya kuma buƙaci ’yan Nijeriya da su ƙi zaɓen ...