Aƙalla mutane 22, ciki har da sojoji huɗu, ne aka kashe bayan ’yan bindiga sun yi wa wasu mutane kwanton ɓauna a hanyar ...
Plateau United ta samu gagarumar nasara bayan ta doke abokiyar karawarta Kano Pillars da ci 4-0 a wasan mako na takwas ...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu mai suna PBAT Door-to-Door, reshen Jihar Bauchi, ta rabawa mambo binta motoci 32 domin ƙarfafa musu ...
Wasu mambobin ƙungiyar “Tinubu Must Go” a Jihar Kano sun zargi rundunar ƴansanda da hana su shiga wurin da suka tanada domin ...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta gargaɗi jama’a kan wata sanarwa ta bogi da ake yaɗawa a kafafen sadarwa, wadda ...
Wasu mazauna Jihar Kebbi sun tare babbar hanyar Jega zuwa Kontagora ranar Asabar, domin nuna rashin jin daɗinsu kan ...
Kwamishinan Ƴansandan Jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya fayyace dalilin da ya sa rundunar ta tura jami’anta suka tare ...
Aƙalla ƴan kasuwa 22 ne suka rasa rayukansu, wasu da dama kuma suka jikkata, biyo bayan wani mummunan harin kwanton-ɓauna da ...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya buƙaci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta fito fili ta ...
Jam’iyyar ADC a Jihar Jigawa ta nuna rashin amincewa da cire sunan Aminu Ibrahim Ringim, wanda ta ce ta miƙa a matsayin ...
Asibitin Jirgin Sojin Ruwan Sin Ya Kammala Ayyukan Kiwon Lafiya A GuineaBy CGTN HausaAsibitin tafi da gidanka na jirgin sojin ...
LABARAI MASU NASABA NPA Za Ta Ƙirƙiro Da Tsarin Kamun Kifi A Tashoshin Jiragen Ruwa – Ɗantsoho A Cikin Wata Shida Manyan ...